Gospel Music : Emmanuel O Elijah Feat. Mr Ben - Daga Zuciya Na


Gospel Music : Emmanuel O Elijah Feat. Mr Ben - Daga Zuciya Na

NIGERIAN GOSPEL SINGER "EMMANUEL O ELIJAH" SET TO DROP HIS LONG AWAITED SINGLE TITLED "DAGA ZUCIYA NA" FEATURING HIS CO SINGER "MR BEN".
DAGA ZUCIYA (FROM MY HEART ). IS À HAUSA  GOSPEL SONG THAT TALKS ABOUT THANKS GIVING TO GOD AND A TOTAL SUBMISSION TO THE LIFE (WILL) OF GOD FOR HIS FAITHFULNESS AND  HIS UNRELENTING LOVE AND TENDER MERCIES . THE SONG WAS PRODUCED BY MR AMOS PEE. BELOW IS THE DAGA ZUCIYA NA LYRICS.  LISTEN , DOWNLOAD AND SHARE YOUR THOUGHT BELOW


Download Mp3: Emmanuel O Elijah Feat. Mr Ben - Daga Zuciya Na






LYRICS

INTERLUDE

YA UBANGIJI NA
MAI RUHU NA
SARKIN DUNIYA.
SARKIN SARAKUNA.
MAKIYAYI NA
KARBI YABONKA YAW
ACIKIN ZUCIYA NA

VERSE 1

IDAN NA KIRA ,
KANA BA NI AMSA.
BAKA FASAAA
BAKA FUSHIII
 YA UBA MAI RUNDUNA .
NINA ZO GARAI KA
 DOMIN INYI YABONKA .

LIFE THAT YOU GAVE TO ME ,
LORD I GIVE IT BACK TO YOU.
I WILL DO YOUR PURPOSE AND WILL .
CAUSE IN YOU ONLY,
 I FOUND REFUGE LORD,
I FOUND MY PEACE LORD ,
YESUUUUU.

CHORUS.

KARBI YABO.
DA DAUKAKA
DAGA ZUCIYA
DAGA ZUCIYA

KARBI YABO
DA DAUKAKA
DAGA ZUCIYA
DAGA ZUCIYA NA. (2X).

VERSE 2

YESU NE MAI RUHUNA,
 BANA SORO
DASHI BANA ROKO.
KUMA BANA GOYON ZUNUBI,
DOMIN SHINE MAI BADA RAI.
DOMIN SHINE MAI WANKARSUWA
YESUNA MAKIYAYAI.

WHEN YOU CALL ON HIM,
HE WILL ANSWER.

WHEN YOU RUN TO HIM.,
HE WILL SAVE YA.

WHEN YOU LEAN ON HIM ,
HE WILL GIVE YOU PEACE FROM WITHIN.

UBANGIJI BAYA
HALAKAH
UBANGIJI BAYA
PALASA
DOMIN SHINE MAI RUHU.

CHORUS. (2X).

KARBI YABO
DA DAUKAKA
DAGA ZUCIYA
DAGA ZUCIYA

KARBI YABO
DA DAUKAKA
DAGA ZUCIYA
DAGA ZUCIYA NA (2X).

FOR YOUR LOVE
FOR THE JOY IN MY HEART
I WILL LOVE YOU LORD FOREVER

FOR YOUR GRACE ,
FOR THE PEACE IN MY LIFE.
I WILL LOVE YOU LORD FOREVER .

CHORU.

KARBI YABO
DA DAUKAKA
DAGA ZUCIYA
DAGA ZUCIYA

KARBI YABO
DA DAUKAKA
DAGA ZUCIYA
DAGA ZUCIYA NA.
 (4X)

Get updates as they drop via WhatsApp, Telegram, Facebook and Twitter


Upload Your Song | Advertise Here

0 تعليقات

* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

إرسال تعليق

* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Post a Comment (0)

أحدث أقدم